Download App

Chapter 2: AUTHOR'S NOTE

Lokacin da NOORUL HUDA ta fiƙe alƙalaminta, ta dangwala tsinin a cikin tawada sannan ta seta shi a kan takardar data ware da niyyar fara rubutu, tunaninta bai tsaya ko ina ba sai a kan wannan flower data fara gani a lambun Señor Javier dake ƙasar Mexico. Flower da yake kira DAHLIA. Flower da kowa ke kira DAHLIA.

DAHLIA !

Flower nan ta musamman da halaye ko ɗabi'un mutane kan yi kama da ita a lokuta da dama!

Flower nan mai ƙawata kowane lungu da saƙon da aka dasata!

Flower nan mai tsohon tarihi da al'amuran rayuwa na yau da gobe kan rikiɗe su kwaikwayeta!

Flower nan dake tsirowa cikin kyawawan kaloli, kalolin da zaiyi wuya ka rasa guda ɗaya tak data burgeka!

Flower nan da take da nau'ika mabanbanta, kuma kowane nau'i da kalar kyawun da yasa ya fita daban ya kuma zama na musamman!

Flower data kasa barin tunanin NOORUL HUDA har sai da ta zanata cikin harrufa guda bakwai ɓaro ɓaro da alƙalaminta a shafin farko na takardar ta kuma karanto su a fili.

"DAHLIAS"

Shafi na biyu ta buɗe sannan ta soma rubutu...

★★★

DAHLIAS!!!

★Labarin hausa cikin salo na ban mamaki.

★Labarin Zuhra da Faruk.

★Labarin Tureta da Turaki.

★Sabon salo ɗauke da zazzafar soyayya mai tsayawa a rai.

Muje zuwa!!

©Noorul Huda


Load failed, please RETRY

New chapter is coming soon Write a review

Batch unlock chapters

Table of Contents

Display Options

Background

Font

Size

Chapter comments

Write a review Reading Status: C2
Fail to post. Please try again
  • Writing Quality
  • Stability of Updates
  • Story Development
  • Character Design
  • World Background

The total score 0.0

Review posted successfully! Read more reviews
Report inappropriate content
error Tip

Report abuse

Paragraph comments

Login